Yarinyar da ta yi arziki (Hausa Language)

0,00

An yi wasu ƙannu biyu da ake kira Halima da Nafisa. Uwayensu sun rasu. Ƴan matan biyu suna rayuwa a wani yanki mai hamada. Ba ruwan sama, ba cimaka. Kowa yake son abincin, sai ya yi tafiya mai nisan gaske.
———————————————————————-

Lesestufe: 4

Laden Sie kostenlos herunter und lassen Sie Ihre Kinder das echten Gefühl Ihrer Muttersprache erfahren.

(inkl. MwSt. zzgl. Versandkosten)

Artikelnummer: AS9841438 Kategorie: Schlagwörter: ,
X